Перейти к содержимому

yawancin mutane basu fahimci Nasara ba. [HAUSA PODCAST]

Lihambal HAUSA

0:00 / 0:00

yawancin mutane basu fahimci Nasara ba. [HAUSA PODCAST]

6 135 просмотров · 4 мес. назад
Lihambal HAUSA
22,4 тыс. подписчиков
6 135 просмотров · 4 мес. назад
Ina ka samo fahimtarka dangani da nasarar rayuwa? da me kake auna nasarar ka arayuwa? akwai jawabai biyu wadda mutane ke gudanar da rayuwarsu akai dangani da wannan tambayar. amsar ka zai nuna wanin irin rayuwa zakayi. a wannan video, nayi jan hankali akan wa;ennan jawabai din. Mu saurara. kada ka manta kayi subscribing. Nagode