Sanadin fim ɗina na "Ahlil Kitab", wata yarinya ta karɓi addinin Musulunci" — Falalu A. Dorayi.
Aminiya Trust
0:00 / 0:00
Sanadin fim ɗina na "Ahlil Kitab", wata yarinya ta karɓi addinin Musulunci" — Falalu A. Dorayi.
801 просмотр · 5 месяцев назад
Aminiya Trust
113 тыс. подписчиков
801 просмотр · 5 месяцев назад
A wata tattaunawa da shirin Taurarin Zamani ya yi da fitaccen Daraktan fina-finan Kannywood, Falalu A. Dorayi, ya bayyana yadda yanayin masana'antar yake a da, da kuma yanzu. Hakazalika, ya yi bayani game da fim ɗin da ya fi ba shi wahala yayin aikinsa, da kuma irin dangantakar da ke tsakaninsa da jaruma Hadiza Gabon.