Перейти к содержимому

24 Muharram 1448AH "Tafsirin Al-Qur'ani" (Suratul Al-BaqarahAya ta 61) Sheikh Ja'afar Mahmoud Adam#

Al arham 1

0:00 / 0:00

24 Muharram 1448AH "Tafsirin Al-Qur'ani" (Suratul Al-BaqarahAya ta 61) Sheikh Ja'afar Mahmoud Adam#

3 149 просмотров · 2 месяца назад
Al arham 1
2,91 тыс. подписчиков
3 149 просмотров · 2 месяца назад
Ya ku mutane! Ku bi Ubangijinku da takawa Wanda Ya halitta ku daga rai guda, kuma Ya halitta, daga gare shi, ma´auransa, kuma Ya watsa daga gare su maza masu yawa da mata. Kuma ku bi Allah da takawa Wanda kuke rokon juna da (sunan), shi, da kuma zumunta. Lalle ne Allah Ya kasance, a kanku, Mai tsaro ne. 2; Kuma ku bai wa marayu dukiyoyinsu, kuma kada ku musanya mummuna da mai kyau. Kuma kada ku ci dukiyoyinsu zuwa ga dukiyoyinku. Lalle shi, ya kasance zunubi ne mai girma. 3; Kuma idan kun ji tsoron ba za ku yi adalci ba a cikin marayu, to, (akwai yadda za a yi) ku auri abin da ya yi muku dadi daga mata; biyu-biyu, da uku-uku, da hudu-hudu. Sa´an nan idan kun ji tsoron ba za ku yi adalci ba, to, (ku auri) guda ko kuwa abin da hannayenku na dama suka mallaka. Wannan shi ne mafi kusantar zama ba ku wuce haddi ba. 4; Kuma ku bai wa mata sadakokinsu da saukin bayarwa. Sa´an nan idan suka yafe muku wani abu daga gare shi, da dadin rai, to, ku ci shi da jin dadi da saukin hadiya. 5; Kada ku bai wa wawaye dukiyarku, wadda Allah Ya sanya ta a gare ku, kuna masu tsayuwa (ga gyaranta). Kuma ku ciyar da su a cikinta, kuma ku tufatar da su, kuma ku gaya musu magana sananniya ta alheri. @SunnahAcademics @MySunnahTV