Перейти к содержимому

Karatun littafin iziyya darasi na 096

Dr.ABUBAKAR UZAIRU ABDULKARIM

0:00 / 0:00

Karatun littafin iziyya darasi na 096

31 просмотр · 20 часов назад
Dr.ABUBAKAR UZAIRU ABDULKARIM
69 подписчиков
31 просмотр · 20 часов назад
📚✨ CI GABA DA KARATUN LITTAFIN IZZIYYA ✨📚 📖 Darasi Na 006 🎙️ Mai Gabatarwa: Sheikh Dr. Abubakar Uzairu (Hafizahullāh) 📍 Wuri: Masallacin Alhaji Alhassan Bayan Timber Shed, Maiduguri, Jihar Borno 📅 Kowace Talata 🕌 Lokaci: Bayan Sallar Magariba ✨ Muna gayyatar ’yan’uwa Musulmi da duk masu sha’awar neman ilimi da su halarta domin amfana da wannan karatu mai albarka. 🤲 Allah Ya sanya albarka a cikin wannan karatu, Ya amfanar da mu da ilimin da za a koyar, Ya kuma ba mu ikon aiki da shi. Amin.