SHIN YA DACE MATASHI YA BAR AIKIN GWAMNATI YA FARA KASUWANCI
KAFTAN TV Hausa
0:00 / 0:00
SHIN YA DACE MATASHI YA BAR AIKIN GWAMNATI YA FARA KASUWANCI
83 просмотра · 2 нед. назад
KAFTAN TV Hausa
6,74 тыс. подписчиков
83 просмотра · 2 нед. назад
A cikin shirin, mun tattauna kan dalilan da ke sa wasu matasa barin aikin gwamnati domin neman damar yin sana’o’i da kafa kasuwancinsu, tare da duba irin kalubale da damar da ke tattare da hakan.
Shiri ne da ya kawo ra’ayoyi daban daban domin samar da kyakkyawar muhawara da fadakarwa ga matasa.
Tare da ni: Rasheedat ADAMU Muhammad