Перейти к содержимому

TIRKASHI! RARARA DA ADAM A. ZANGO SUN Sake RIGIMA? MAGANAR MILIYOYI DA ₦250K TA TADA HAYANIYA!

ZAUREN LABARAN HAUSA

0:00 / 0:00

TIRKASHI! RARARA DA ADAM A. ZANGO SUN Sake RIGIMA? MAGANAR MILIYOYI DA ₦250K TA TADA HAYANIYA!

122 просмотра · 13 ч назад
ZAUREN LABARAN HAUSA
1,14 тыс. подписчиков
122 просмотра · 13 ч назад
TIRKASHI a Kannywood! Ana ta ce-ce-ku-ce kan Rarara da Adam A. Zango, bayan wata magana da ta shafi kuɗaɗen miliyoyi da kuma ₦250,000 da ake cewa an bai wa ’yan Triple R. Me ya jawo wannan sabon rikici? Wane bayani Adam A. Zango ya bayar, kuma mene ne alaƙar Rarara da wannan batu? Ku kalli bidiyon har ƙarshe domin jin cikakken bayani. Ku danna LIKE, ku yi SUBSCRIBE, sannan ku kunna kararrawa 🔔 domin samun sabbin labaran Kannywood da Arewa. Ku bayyana ra’ayoyinku cikin mutunci a comment section. #Rarara #AdamAZango #TripleR #Kannywood #LabaranKannywood #LabaranArewa #HausaNews