Перейти к содержимому

Tarihin Shehu Tijjani R.D Epsd (05)

Khadimul Faidati-ttijjaniyyat TV

0:00 / 0:00

Tarihin Shehu Tijjani R.D Epsd (05)

3 625 просмотров · 5 лет назад
Khadimul Faidati-ttijjaniyyat TV
3,57 тыс. подписчиков
3 625 просмотров · 5 лет назад
Maulidin Maulanmu kudubul maktum Abul-abbas Shaikh Ahmad Tijjani zul kirbi wattadani R.D, na shekara ta 1442hr/2020mld,wanda Maulanmu Khadimul Faida Shaikh Alhaj Ibrahim Mansur Imam Kaduna Nigeria ya fara Gabatarwa.wannan Maulidi ya samu kyakkyawon tsari ba kamar yadda aka saba gudanarwaba,domin kuwa zai ruka zuwamuku ne acikin kwanakin Wannan wata me Albarka na Safar,ta hanyar kawo mukushi Kashi kashi (Episode Episode)tun daga na farko har zuwa yadda ya sauwwaka,a yayin da tasharnan taku me Albarka Khadimul Faidatu ttijjaniyya TV,ta shirya domin kawo muku Wannan Maulidi me cike da Asrarai rabba niyai.kuyi Subscribe,tare like/Share domin bada gummawarka acikin Wannan gagaromin aikin yada Darikar ttijjaniyya da kuma Faida Ibrahimiyya.mun gode.