Перейти к содержимому

INNALILLAHI! JAWABIN DAN ANTY KAN RASUWAR KAHUTU YA TAƁA ZUCIYA—“MUTUWAR TA JIJJIGA NI MATUƘA!”

ZAUREN LABARAN HAUSA

0:00 / 0:00

INNALILLAHI! JAWABIN DAN ANTY KAN RASUWAR KAHUTU YA TAƁA ZUCIYA—“MUTUWAR TA JIJJIGA NI MATUƘA!”

763 просмотра · 1 мес. назад
ZAUREN LABARAN HAUSA
1,03 тыс. подписчиков
763 просмотра · 1 мес. назад
😢 INNALILLAHI WA INNA ILAIHI RAJI'UN! Rasuwar Kahutu, ɗaya daga cikin 'yan Kakika, ta girgiza masoya da abokan arziki. Dan Anty ya bayyana irin yadda wannan mutuwa ta taɓa zuciyarsa matuƙa. 💔 Me Dan Anty ya ce game da rasuwar? Kuma wane irin saƙo ya isar ga masoya? 👉 Kalli bidiyon har ƙarshe domin jin cikakken jawabin. 🤲 Allah Ya jiƙan Kahutu, Ya gafarta masa, Ya sa Aljanna ce makomarsa. 👍 Like | 📲 Share | 🔔 Subscribe #Kahutu #DanAnty #Kakika #RasuwarKahutu #Innalillahi #HausaNews #LabaranHausa #Arewa #Hausa