Tafseer Surah Ali imran Darasi na 118 Aya ta 164 | Prof Muhammad Sani Umar Rijiyar Lemo
Karatukan Prof Muhammad Sani Umar Rijiyar lemo
0:00 / 0:00
Tafseer Surah Ali imran Darasi na 118 Aya ta 164 | Prof Muhammad Sani Umar Rijiyar Lemo
158 просмотров · 3 недели назад
Karatukan Prof Muhammad Sani Umar Rijiyar lemo
148 подписчиков
158 просмотров · 3 недели назад
{ لَقَدۡ مَنَّ ٱللَّهُ عَلَى ٱلۡمُؤۡمِنِینَ إِذۡ بَعَثَ فِیهِمۡ رَسُولࣰا مِّنۡ أَنفُسِهِمۡ یَتۡلُوا۟ عَلَیۡهِمۡ ءَایَـٰتِهِۦ وَیُزَكِّیهِمۡ وَیُعَلِّمُهُمُ ٱلۡكِتَـٰبَ وَٱلۡحِكۡمَةَ وَإِن كَانُوا۟ مِن قَبۡلُ لَفِی ضَلَـٰلࣲ مُّبِینٍ }
[Surah Āli-ʿImrān: 164]
1. Wasu daga cikin ayyukan da Allah ya dora wa Annabi (S.A.W).
2. Abin da kalmar "Tilawa take nunawa.
3. Tsarkakewar da Annabi (S.A.W) yake yi wa al'umma da maganganun Malamai a kan haka.
4. Jan hankali a kan karancin tarbiyar a tsakanin matasanmu.
5. Bambanci tsakanin karantar da Alƙur'ani da koyar da ma'anoninsa
Prof. Muhammad Sani Umar R/Lemo OON (Hafizahullah)
15-3-1448
28-08-2026