Перейти к содержимому

Lihambal: IKON MACCE, Ina karfin mata yake? [HAUSA]

Lihambal HAUSA

0:00 / 0:00

Lihambal: IKON MACCE, Ina karfin mata yake? [HAUSA]

5 279 просмотров · 2 года назад
Lihambal HAUSA
22,4 тыс. подписчиков
5 279 просмотров · 2 года назад
INa karfin macce yake? Wannan tambaya ce da nayi wa mata da yawa, amma abun bam mamaki, yawancin mata sun kasa nuna ina karfin su yake da yanayin karfin su. Wannan shi yasa yawancin mata ke faman yaki da maza akan karfin da Allah yaba su, domin gani suke yi cewa, kawai zasu zamto masu karfi in har sunyi daidai da maza. Shin wannan fahimtar, ita ke sabbaba rashin jituwar dake tsakanin maza da mata ayau?