Abin Da Ya TalautaJihohin Arewa | Prof. Ahmed Adamu
Mabudi
0:00 / 0:00
Abin Da Ya TalautaJihohin Arewa | Prof. Ahmed Adamu
13 823 просмотра · 2 мес. назад
Mabudi
13,1 тыс. подписчиков
13 823 просмотра · 2 мес. назад
A shirin Mabudi na wannan makon mun sake gayyato Professor Ahmed Adamu, shugaban tsangayar ilimin gudanarwa da kimiyyar hulda da zamantakewa na jami'ar Philomath da ke Abuja a Najeriya. Domin ya sake fayyace mana yadda ya kamata mu yi tattalin dan abin da muke samu wajen gina wa kanmu arziki. Musamman bangaren da yace yin gida ba na talaka bane matukar ba shi da sana‘a.
Kar a manta da bin Youtube dinmu ta hanyar Subscribing da kuma bin sauran shafukanmu @mabudishow