Daga Kannywood Ep 8: Yadda na samo sunan Mai Numfashi
Freedom Radio Nigeria
0:00 / 0:00
Daga Kannywood Ep 8: Yadda na samo sunan Mai Numfashi
175 601 просмотр · 3 г. назад
Freedom Radio Nigeria
97,5 тыс. подписчиков
175 601 просмотр · 3 г. назад
Shirin daga Kannywood a wannan makon ya karbi baƙuncin Jaruma Khadija Kabir Ahmad wadda aka fi sani da Mai Numfashi.
Khadijah wadda ƙwararriyar ƴar rawa ce, sannan ɗaya daga Taurarin TikTok ta bayyana yadda ta tsinci kanta a Kannywood da ma inda ta samo sunan Mai Numfashi.
Idan zaku iya tunawa jarumar ita ce, saurayinta ya sayi Birthday Cake ɗinta Har miliyan guda a kwanakin baya, lamarin da ya jawo kace-nace a kafafen sada zumunta.
Ku kalli cikakkiyar tattaunawarta da shirin na Daga Kannywood.