Dukan Ruwa.25. Kura ce lullube da fatar Akuya, Ya Humaira zata kubuta daga sharrinta?
Abokiyar Hira
0:00 / 0:00
Dukan Ruwa.25. Kura ce lullube da fatar Akuya, Ya Humaira zata kubuta daga sharrinta?
28 466 просмотров · 3 г. назад
Abokiyar Hira
200 тыс. подписчиков
28 466 просмотров · 3 г. назад
Subscribe my new sister channel
/ @maryamababa8849 Dukan Ruwa....A yayin da 'yan Uba suka tsaneta gashi bata da wasu tsayayyun dangi ta bangaren uwa, kasancewar Mahaifiyar har ta riga har ta riga kakarta wacce ta raineta rasuwa, seta fada hannun matar Uba me zagon kasa da nuna kyawawan dabi'u a zahiri, dan Hatta ya'yan data haifa a cikinta da Mahaifiyarta dake zaune tare dasu basa gane kiyayyarta a ya'yan riko a gidan, Shin ya Humaira zata kubuta daga sharrinta?