Перейти к содержимому

Tsarin bashi da kasuwancin da ke kara talauta matan karkara

TRT Afrika Hausa

0:00 / 0:00

Tsarin bashi da kasuwancin da ke kara talauta matan karkara

1 015 просмотров · 15 часов назад
TRT Afrika Hausa
660 тыс. подписчиков
1 015 просмотров · 15 часов назад
Yayin da ake bikin Ranar Mata ’Yan Karkara, Ranar Abinci ta Duniya da Ranar Kawar da Talauci ta Duniya, wasu mata a Giade, jihar Bauchi, na yaƙi da wata al’adar bashi da ke ƙara jefa mutane cikin matsin tattalin arziki. Ana kiran tsarin bashin da 'Alinciba' a Giade, yayin da a wasu yankunan arewacin Nijeriya ake kiransa da 'Saɓatta-juyatta' ko Gwarmai. Ta yaya wannan tsarin bashi ke jefa iyalai, mata da ma maza cikin ƙangin bashi, kuma wane mataki suke ɗauka don kawo ƙarshensa? Kalli cikakken bayani.