SUN TSINCI NA'URAR ALIENS
DUNIYARMU
0:00 / 0:00
SUN TSINCI NA'URAR ALIENS
16 601 просмотр · 3 г. назад
DUNIYARMU
30,7 тыс. подписчиков
16 601 просмотр · 3 г. назад
Awatan Aprilun shekarar 1974, Wasu iyalai mazauna birnin JACKSONVILLE a jahar FLORIDA wadda suka haɗa da Tsohon Engineer Sojan Ruwa mai suna ANTOINE BETZ da matarsa GERRY BETZ da kuma ɗansu ɗalibin likitanci me shekara 21 da ake kira da TERRY MATTHEW BETZ, sun ziyarci gonarsu dake Gabas da birnin na JACKSONVILLE a wani tsibiri da ake kira FORTH GEORGE ISLAND, biyo-bayan wata gagarumar wutar-jeji data mamayi kimanin eka 88 na gonarsu.
...
:: BIBIYEMU ::
FACEBOOK: duniyarmuofficial
TIKTOK: @duniyarmu_official
YOUTUBE: @DUNIYARMU
IG: @duniyarmu_official