Dalilin da aka taba kafirta ni —Aliyu Dahiru Aliyu
Aminiya Trust
0:00 / 0:00
Dalilin da aka taba kafirta ni —Aliyu Dahiru Aliyu
1 025 просмотров · 3 г. назад
Aminiya Trust
114 тыс. подписчиков
1 025 просмотров · 3 г. назад
Aliyu Dahiru Aliyu, ya yi kaurin suna a soshiyal midiya wanda a wasu lokutan akan samu bambancin ra'ayi tsakaninsa da wasu.
A cikin shirin Taurarin Zamani, ya bayyana yadda aka taba fada wa yayansa cewar ya yi ridda daga addinin Musulunci saboda bambancin ra'ayi da aka samu tsakaninsa da wani.