Перейти к содержимому

Karatu 3 Game da Rudin Rayuwar Duniya Ga Masu Hankali daga | Malam Bashir

AN-NOOR AL-QUR'AN TV

0:00 / 0:00

Karatu 3 Game da Rudin Rayuwar Duniya Ga Masu Hankali daga | Malam Bashir

18 402 просмотра · 2 месяца назад
AN-NOOR AL-QUR'AN TV
12,9 тыс. подписчиков
18 402 просмотра · 2 месяца назад
Duniya gida ce ta jarabawa, ba gida ce ta dawwama ba. A cikin wannan darasi, Malam ya bayyana manyan hanyoyi guda uku da duniya ke yaudarar mutane, tare da yadda mumini zai kare imaninsa daga rudinta. Kalli wannan wa'azi har zuwa ƙarshe domin samun darussa masu amfani ga rayuwarka. Allah Ya sa mu kasance cikin bayi masu hankali da suke fifita Lahira a kan duniya. Ameen. 📌 Kar ka manta ka yi Subscribe, Like, Share, sannan ka danna alamar kararrawa domin samun sabbin wa'azozinmu. #Waazi #RayuwarDuniya #Darussa #Malam #Islam #Tunatarwa #Lahira