Перейти к содержимому

Allah (SWT) Ya Zabi Annabawa da Imamai Kuma Ya fifitasu Birbishin Sauran Mutane,

Hujja Daga Sayyid Ibrahim Zakzaky

0:00 / 0:00

Allah (SWT) Ya Zabi Annabawa da Imamai Kuma Ya fifitasu Birbishin Sauran Mutane,

102 просмотра · 5 месяцев назад
Hujja Daga Sayyid Ibrahim Zakzaky
205 подписчиков
102 просмотра · 5 месяцев назад
Allah (SWT) Ya Zabi Annabawa da Imamai Kuma Ya fifitasu Birbishin Sauran Mutane, Kuma Allah (SWT) Ya Katangesu Da Shiriya Ta Yanda Bazaiyu Su Bace Ba, Kuma Bazaiyu suyi Sabo Ba, Bazaiyu Suyi kuskure Ba, Da Mantuwa, Kuma Su Ma'asumai Ne. Sunayen Wadan Allah (SWT) Ya Daukakasu Zuwa Sama Annabi Idris (A.S) Annabi Iliyas (A.S) Annabi Isa (A.S) Imam Mahdi (ATF) -Shaikh Ibraheem Yaqoub Zakzaky (H)