LAILA & RAYYAN — EPISODE 6 | Hausa Drama Series
Dan Malam Babura
0:00 / 0:00
LAILA & RAYYAN — EPISODE 6 | Hausa Drama Series
1 617 просмотров · 22 ч назад
Dan Malam Babura
674 подписчика
1 617 просмотров · 22 ч назад
LAILA & RAYYAN 🎬 EPISODE 6!
A cikin wannan Episode za ku shaida ci gaban labarin Laila da Rayyan, mai cike da soyayya, ƙalubale, sirrika da abubuwan mamaki.
Shin me zai faru a rayuwar Laila da Rayyan? Wane sabon al'amari ne zai sauya tafiyar Soyayyar su?
Shin wacce dama ce Senator Makama zai baiwa Rayyan?
Me Boss zai yiwa Rayyan domin ya cire shi a rayuwar Laila?
Wane hukunci Boss zai yiwa Ruky idan ya gane ta lalata masa shirinsa a kan Laila?
Ku kalla har zuwa ƙarshe domin kada ku rasa komai!
❤️ Ku danna LIKE idan kun ji daɗin shirin.
💬 Ku bayyana ra'ayinku a COMMENT.
🔔 Ku yi SUBSCRIBE tare da kunna NOTIFICATION (Alamar ƙaraurawa) domin samun sababbin shirye-shiryenmu.
LAILA & RAYYAN — Hausa Drama Series
© Created & Produced by Dan Malam Babura.
A Film Made With AI-Assisted Filmmaking!
#LailaAndRayyan #LailaRayyan #Episode6 #DanMalamBabura #HausaDrama #HausaFilm #HausaSeries #HausaMovies #HausaLoveStory #ArewaFilm #ArewaEntertainment #NigerianMovies