ZANEN DUTSE, Part 36. Labarin kaddarar wani basarake da kuyangarshi.
Abokiyar Hira
0:00 / 0:00
ZANEN DUTSE, Part 36. Labarin kaddarar wani basarake da kuyangarshi.
43 971 просмотр · 5 л. назад
Abokiyar Hira
199 тыс. подписчиков
43 971 просмотр · 5 л. назад
Ta riga tasan duk wata tarin ma'ana ta kaddara, walau me kyau Ko akasinta, kamar kowa, abinda bata saniba shine, Mecece tata kaddarar? Yaushe zata fuskanceta? A wane yanayi zata zo? Me kyau Ko hakan? Dan wata kaddarar tamkar ZANEN DUTSE ce, babu wani abu daya isa ya canja ta