Saurari shirin Ra'ayin Malamai na wannan mako wanda ya tattauna kan zaben Isra'ila
DW Hausa
0:00 / 0:00
Saurari shirin Ra'ayin Malamai na wannan mako wanda ya tattauna kan zaben Isra'ila
685 просмотров · 8 ч назад
DW Hausa
153 тыс. подписчиков
685 просмотров · 8 ч назад
Zaben Isra'ila ya kasance wani abin mamaki ga masu nazarin harkokin isyasar Gabas ta Tsakiya bayan da firaministan kasar Benjamin Netanyahu ya samu rinjaye a majalisa