Malam Ibrahim Khalil Ya Tuna da Rawar Shugabannin Gargajiya Wajen Kare Muhalli
Etimes Media
0:00 / 0:00
Malam Ibrahim Khalil Ya Tuna da Rawar Shugabannin Gargajiya Wajen Kare Muhalli
46 просмотров · 1 дн. назад
Etimes Media
1,07 тыс. подписчиков
46 просмотров · 1 дн. назад
Sheikh Malam Ibrahim Khalil ya tabo inda yake ciwa al'umma tuwo a kwarya kan batun dumamar yanayi da kuma yadda aka watsar sa dabi'ar dasa bishiyu a gidaje da wurare masu muhimmanci.
Duk da Irin rawar da shugabannin gargajiya suka taka wajen kawo sauyin dumamar yanayi ta hanyar dasa bishiyoyi da kula da su a zamanin baya, amma hakan zai hana an tuhume su da zalintar talakawansu ba.
Malam Ibrahim Khalil ya bayyana hakan ne lokacin da cibiyar CITAD ta kai masa ziyara kan gangamin da suke na dasa bishiyoyi miliyan 1.
#tinubu #kwankwaso #kano #hausanews
@sarkinwaka9118 @BBCHausaOfficial @official_BAKORI_TV @UmarHamzahFamily22 @DaudaKahutuRarara @QueenMoofy @AyatullahiTage