Перейти к содержимому

...Daga Bakin Mai Ita tare da Lubabatu Madaki

BBC News Hausa

0:00 / 0:00

...Daga Bakin Mai Ita tare da Lubabatu Madaki

42 938 просмотров · 4 года назад
BBC News Hausa
747 тыс. подписчиков
42 938 просмотров · 4 года назад
Daga Bakin Mai Ita wani shiri ne na BBC Hausa da ke kawo muku hira da fitattun mutane kan wasu abubuwan da suka shafi rayuwarsu zalla. A wannan kashi na 80, shirin ya tattauna da fitacciyar 'yar wasan Hausa Hajiya Lubabatu Madaki. A cikin hirar ta shaida mana dalilin da ya sa take yawan jefa karin magana a fina-finai.