Перейти к содержимому

Malam Muhammad Auwal Albani da Masarautar Zazzaau akan Sallar Juma'a karfe(9:00am).

Abu Sumaiyyah Ibrahim

0:00 / 0:00

Malam Muhammad Auwal Albani da Masarautar Zazzaau akan Sallar Juma'a karfe(9:00am).

7 503 просмотра · 13 л. назад
Abu Sumaiyyah Ibrahim
127 подписчиков
7 503 просмотра · 13 л. назад
Malam Albani, yaje fadar Sarkin Zaria, domin yafadi dalilan shi akan Sallar Juma'a karfe (9:00am), amma Sarki yace, yahana Sallar ya kuma rufe Masallacin, in kuma anyi sallar, zasu tura Jami'an tsaro. Annabi yayi, amma Sarki ya hana. Yan Shia'a na Zagin Sahabban Annabi (S.A.W) da kuma matanshi, amma Sarki bai hana ba, shin Ina Malaman Fada ne, 1. Kamar Malam Usman Abubakar Baban Tunai (Limamin NNPC, Kaduna). 2.Malam Sani yakubu yayan Ibrahim Al-zazzakiy. 3. Malam Sani Khalifa (Kan Fage).