Tafsirin Mata 132: Sheik Dawud Azzahiriy
Sheikh Dawud Ibrahim Azzahiriy
0:00 / 0:00
Tafsirin Mata 132: Sheik Dawud Azzahiriy
42 просмотра · 3 месяца назад
Sheikh Dawud Ibrahim Azzahiriy
383 подписчика
42 просмотра · 3 месяца назад
Suratul: Mu'minun
Ayah: 42-49
Tambayoyi/Amsoshi
1. Yanayin balagar ƴaƴa mata
2. Hukuncin wanda ya sha azumi da gangan!
3. Hukuncin wanda ya je wajen Bóka !!
KARATUN YA ƘUNSHI:
1. Muraja'an darasin baya
2. Barnan da Ádáwa sukayi a doron ƙasa
3. Allah yana da Haƙuri !!
4. Barnan da Yahudawa sukayi a Palestine!!
5. Fir'auna Dan iska ne lamba ɗaya!!
6. Bábu wanda yayi da'awar allantaka kafin fir'auna
7. Abunda ya haɗa Isra'ila 🇮🇱 da Iran 🇮🇷!!
8. Allah bazai halakar da al'ummar Annabi lokaci ɗaya ba!!
9. Ɗalibai ku kula da Malaman ku!
10. Alkhairan da Kwankwaso yayi a Nigeria 🇳🇬
11. Lalacewar ƴan siyasan Arewa!
12. Tsokaci akan káma El'Rufa'i
Date: Ranar Asabar 18th ga Ramadan 1446 dai dai da 7th ga Watan March 2026.
Daga Makarantar: Daarul Hadeethis Salafiyyah Zaria, Nigeria
Taken karatu (Al'qurani mu'ujizar mu'ujizoji)
Audio
https://t.me/AnnasihaTvChannel/21459
{ ثُمَّ أَنشَأۡنَا مِنۢ بَعۡدِهِمۡ قُرُونًا ءَاخَرِینَ مَا تَسۡبِقُ مِنۡ أُمَّةٍ أَجَلَهَا وَمَا یَسۡتَـٔۡخِرُونَ (43) ثُمَّ أَرۡسَلۡنَا رُسُلَنَا تَتۡرَاۖ كُلَّ مَا جَاۤءَ أُمَّةࣰ رَّسُولُهَا كَذَّبُوهُۖ فَأَتۡبَعۡنَا بَعۡضَهُم بَعۡضࣰا وَجَعَلۡنَـٰهُمۡ أَحَادِیثَۚ فَبُعۡدࣰا لِّقَوۡمࣲ لَّا یُؤۡمِنُونَ (44) ثُمَّ أَرۡسَلۡنَا مُوسَىٰ وَأَخَاهُ هَـٰرُونَ بِـَٔایَـٰتِنَا وَسُلۡطَـٰنࣲ مُّبِینٍ (45) إِلَىٰ فِرۡعَوۡنَ وَمَلَإِی۟هِۦ فَٱسۡتَكۡبَرُوا۟ وَكَانُوا۟ قَوۡمًا عَالِینَ (46) فَقَالُوۤا۟ أَنُؤۡمِنُ لِبَشَرَیۡنِ مِثۡلِنَا وَقَوۡمُهُمَا لَنَا عَـٰبِدُونَ (47) فَكَذَّبُوهُمَا فَكَانُوا۟ مِنَ ٱلۡمُهۡلَكِینَ (48) وَلَقَدۡ ءَاتَیۡنَا مُوسَى ٱلۡكِتَـٰبَ لَعَلَّهُمۡ یَهۡتَدُونَ (49) }
[Surah Al-Muʾminūn: 42-49]