Перейти к содержимому

YA FADIMATU | Yabon Sayyida Fatima Zahra (RA) | Sabuwar Kasida 2026 | A Namai Rabo TV

A NAMAI RABO TV

0:00 / 0:00

YA FADIMATU | Yabon Sayyida Fatima Zahra (RA) | Sabuwar Kasida 2026 | A Namai Rabo TV

127 просмотров · 12 дн. назад
A NAMAI RABO TV
15 подписчиков
127 просмотров · 12 дн. назад
Assalamu Alaikum Warahmatullah! Barkan mu da sake saduwa a A Namai Rabo TV. Yau na kawo muku sabuwar kasida mai suna YA FADIMATU - Yabon Sayyida Fatima Zahra (RA), Diyar Manzon Allah SAW, Uwar Aljannah. Wannan kasida tana cike da soyayya da yabo ga Sayyida Fatima, wacce muke kaunar ta saboda Allah. KU SAURARA KUJI DADIN SAKON DA KE CIKI! --- Mawaki: A Namai Rabo Suna: Ya Fadimatu Channel: A Namai Rabo TV KU YI SUBSCRIBE DON KAR KU KUBUCE: 👉    / @anamairabotv   Ku biyo mu a TikTok: @anamairabo #YaFadimatu #FatimaZahra #AhlulBaiti #Kasida #HausaKasida #IslamicNasheed #ANamaiRabo #YabonFatima #ManzonAllah