Перейти к содержимому

Tambayoyi da Amsa: 344 | Sheikh Aminu Ibrahim Daurawa

Sheikh Aminu Ibrahim Daurawa

0:00 / 0:00

Tambayoyi da Amsa: 344 | Sheikh Aminu Ibrahim Daurawa

117 126 просмотров · 2 г. назад
Sheikh Aminu Ibrahim Daurawa
197 тыс. подписчиков
117 126 просмотров · 2 г. назад
Tambayoyi 1.. Malam tunda an rubutawa kowa samunsa da rashinsa me yasa muke fita kasuwa.? 2.. Ya Sheikh menene ilimin taurari, kuma menene amfaninsa.? 3.. Gafarta Malam naga limaminmu yana amfani da abin buga kasa, shin ya sallar da yake mana.? 4.. Malam menene hukuncin zaman da akeyi tsakanin sujaddar da ba ta tahiya ba.? 5.. Akaramakallah Inason fara kasuwanci wace shawara malam zai bani.?