Перейти к содержимому

SQL Server part (3) Character Data Types in MS SQL Server | CHAR, VARCHAR, NCHAR & NVARCHAR In Hausa

Star Glare Hausa Academy

0:00 / 0:00

SQL Server part (3) Character Data Types in MS SQL Server | CHAR, VARCHAR, NCHAR & NVARCHAR In Hausa

73 просмотра · 2 мес. назад
Star Glare Hausa Academy
755 подписчиков
73 просмотра · 2 мес. назад
Link zuwa ga part ( 2) integer data type:    • SQL Server part 2 SQL Server Data Types Ex...   A wannan bidiyon za mu yi cikakken bayani kan Character Data Types a Microsoft SQL Server (MSSQL) cikin harshen Hausa. Za mu fahimci yadda ake adana character/string data a database, da bambanci tsakanin: 1) CHAR(n) 2) VARCHAR(n) 3) NCHAR(n) 4) NVARCHAR(n) Za mu kuma tattauna Unicode da Non-Unicode characters, yadda CHAR da VARCHAR suke aiki, da kuma dalilin amfani da NCHAR da NVARCHAR wajen adana haruffa daga harsuna daban-daban. Abubuwan da za mu koya: 1) Menene Character Data Type? 2) Menene CHAR? 3)Menene VARCHAR? 3) Menene NCHAR? 4) Menene NVARCHAR? 5) Bambanci tsakanin CHAR da VARCHAR 6) Bambanci tsakanin NCHAR da NVARCHAR 7) Unicode vs Non-Unicode 8) Fixed-length da Variable-length strings 9) Yadda ake zabar data type da ya dace a SQL Server 10) Misalan amfani da Character Data Types a database Wannan darasin ya dace da masu koyon SQL Server, Microsoft SQL, Database Development, Database Administration, Software Engineering, Web Development da Programming. #MSSQL #SQLServer #SQL #Database #CHAR #VARCHAR #NCHAR #NVARCHAR #Unicode #Hausa #Programming #DatabaseDesign