Перейти к содержимому

MIN QALB, Part 1. Labarin Amatu da Usaman 'Ya' yan Bola.

Zamrush TV

0:00 / 0:00

MIN QALB, Part 1. Labarin Amatu da Usaman 'Ya' yan Bola.

38 978 просмотров · 4 г. назад
Zamrush TV
111 тыс. подписчиков
38 978 просмотров · 4 г. назад
Zan baki miliyan 3, da Makaranta me tsada ga Dan uwanki har ya gama, se gidan zama me kyau ga kawunki da jarin Sana'a me kyau ga Matar kawunki, idan har zaki min abinda nakeso. Zanje dake gidana, ki gabatar da kanki a matsayin wadda akaiwa fyade harda ciki a jikinki. Duk shaidun na tanadesu, daga kan likitoci har zuwa abinda zai biyo baya...