Перейти к содержимому

Mu matasa ne za mu hada kai mu shiga siyasa domin babu wanda zai bamu mulki… • RFI Hausa

RFI Hausa

0:00 / 0:00

Mu matasa ne za mu hada kai mu shiga siyasa domin babu wanda zai bamu mulki… • RFI Hausa

362 просмотра · 12 ч назад
RFI Hausa
94,3 тыс. подписчиков
362 просмотра · 12 ч назад
Mu matasa ne za mu hada kai mu shiga siyasa domin babu wanda zai bamu mulki sai mun tashi mun kwace - Abdulaziz Kaka Abdulaziz Kaka matashin dan siyasa ne a jihar Kaduna a Najeriya da ya ke ganin cewa akwai bukatar takwarorinsa matasa kada su manta da yan uwansu a yayin da suka samu dama a siyasa, yayin da ya bayyana ra’ayinsa kan batun da ya shafi siyasar uban gida