YADDA AKE WANKAN GAWA A SUNNAH KASHI NA 3 | Dr Abdullahi Usman Gadon Kaya
Hasken sunnah da'awah
0:00 / 0:00
YADDA AKE WANKAN GAWA A SUNNAH KASHI NA 3 | Dr Abdullahi Usman Gadon Kaya
9 просмотров · 3 дн. назад
Hasken sunnah da'awah
350 подписчиков
9 просмотров · 3 дн. назад
A cikin wannan karatun, Dr Abdullahi Usman Gadon Kaya ya yi bayani kan yadda ake wankan gawa bisa koyarwar Sunnah ta Annabi Muhammad (SAW).
Wannan shi ne kashi na 3 na jerin darussan yadda ake wankan gawa a Musulunci. Ku biyo karatun domin ƙarin fahimta kan hukunce-hukuncen jana'iza da yadda ake gudanar da wankan mamaci bisa Sunnah.
Ku taimaka mana da LIKE, SHARE da SUBSCRIBE domin ƙara yaɗa ilimin Musulunci.
Allah Ya ba mu ikon yin aiki da ilimin da muka koya. Amin.
#DrAbdullahiUsmanGadonKaya
#WankanGawa
#WankanGawaASunnah
#HukuncinJanaiza
#WaazinHausa