Перейти к содержимому

Abin da ya kamata ku sani kan ƙarfin sojin Saudiyya

BBC News Hausa

0:00 / 0:00

Abin da ya kamata ku sani kan ƙarfin sojin Saudiyya

1 990 просмотров · 15 ч назад
BBC News Hausa
748 тыс. подписчиков
1 990 просмотров · 15 ч назад
Saudiyya na daga cikin ƙasashen da suka fi kashe kuɗi wajen ƙarfafa sojojinta a duniya, kuma tana da manyan kayan yaƙi na zamani. Sai dai duk da cewa Saudiyya na da manyan makamai na zamani, Houthi na kai mata hare-hare. Ga abin da ya kamata ku sani kan ƙarfin kayan yaƙin Saudiyya. 🎥 - Abba Auwalu