DA BAZARMU: Me ya sa Ali Nuhu ba ya kula masu zagin shi a shafukan sada zumunta?
DW Hausa
0:00 / 0:00
DA BAZARMU: Me ya sa Ali Nuhu ba ya kula masu zagin shi a shafukan sada zumunta?
32 821 просмотр · 1 г. назад
DW Hausa
154 тыс. подписчиков
32 821 просмотр · 1 г. назад
Shirin #DaBazarmu ya tarar da Ali Nuhu a bakin aiki, Abdul-raheem Hassan ya tambaye shi wasu batutuwa a lokacin da yake cin abinci a wurin daukar wani fim mai suna Fansa. #Kannywood #fkd #alaqa