Перейти к содержимому

PCOS: Abubuwan Da Ya Kamata Mata Su Sani Game Da Cutar

Fact News Hausa

0:00 / 0:00

PCOS: Abubuwan Da Ya Kamata Mata Su Sani Game Da Cutar

723 просмотра · 1 мес. назад
Fact News Hausa
36,3 тыс. подписчиков
723 просмотра · 1 мес. назад
Yayin da ake ci gaba da wayar da kan jama’a game da cutar kwayar halitta ta 'Polycystic Ovary Syndrome' (PCOS) a wannan watan, mun tattauna da likita kan yanayin yadda ta ke shafar lafiyar mace, da wasu daga cikin abubuwan da ba a cika fahimta game da cutar ba. #pcos #pcosawareness