Перейти к содержимому

Hirar Tarho (Hannu Da Yawa) 1/2: Shaikh Albani Zaria

Salihu Lukman

0:00 / 0:00

Hirar Tarho (Hannu Da Yawa) 1/2: Shaikh Albani Zaria

37 084 просмотра · 11 лет назад
Salihu Lukman
116 тыс. подписчиков
37 084 просмотра · 11 лет назад
Matambayi baya bata da akayi da Mallam Albani a tashar DITV. Mal. Albani ya tattauna matsalolin da suka shafi yin sallar juma'a da safe, cin naman doki, yin zaman hutu (jalsatul istiraha) da ajnu (dunkule hannu yayin mikewa zuwa ga wata raka'a) a cikin salla, biyayya ga malaman fiqhu, da sauran su. Marketed & distributed by: Daarul-Hadeethis-Salafiyyah (DHSN) Zaria, Kaduna State, Nigeria. Mobile: +2348033117860. Copyright reserved.