Перейти к содержимому

05. Ramadan Tafsir (Yamma) 1444/2023. Imam Dr. Idris Abdul-Aziz Dutsen Tanshi.

Abu Zainaba

0:00 / 0:00

05. Ramadan Tafsir (Yamma) 1444/2023. Imam Dr. Idris Abdul-Aziz Dutsen Tanshi.

618 просмотров · 3 г. назад
Abu Zainaba
1,97 тыс. подписчиков
618 просмотров · 3 г. назад
Rana ta biyar kenan na Tafsirin Alqur'ani Mai Girma na Watan Ramadan 1444/2023. Tare da Imam Dr. Idris Abdul-Aziz. Kuma Malam yana gabatar da wannan tafsiri ne da yamma. Yan uwa, Insha Allahu zamu ci gaba da kawo muku cigaban wannan tafsiri ta wannan channel namu mai albarka. Saboda haka munaso ku danna mana SUBSCRIBE. Saboda hakan zai taimaka mana wajen ci gaba da kawo maku karatuttuka da wa'azozi daga malamai. Allah Madaukakin Sarki yasa mu dace.