Перейти к содержимому

Cutar Hepatitis: Abubuwan da ba ku sani ba game da ciwon hanta

BBC News Hausa

0:00 / 0:00

Cutar Hepatitis: Abubuwan da ba ku sani ba game da ciwon hanta

29 766 просмотров · 6 лет назад
BBC News Hausa
746 тыс. подписчиков
29 766 просмотров · 6 лет назад
Binciken lafiya ya nuna cewa cutar hanta wato Hepatitis B ta zamo cutar da ke kisa a boye. Masana harkar lafiya sun ce cutar ta fi kisa fiye da cutar Malaria a shekara. Binciken ya ce kimanin mutane miliyan 257 ne ke fama da cutar samfurin 'B' a duniya, kuma Najeriya na daga cikin kasashe biyar da ke da kashi 60% na masu fama da wannan cutar. An ware ranar 28 ga watan Yulin kowace shekara a matsayin ranar ciwon hanta ta Hepatitis. Akan haka ne BBC ta yi nazari na musamman a wannan bidiyon kan mece ce cutar da kuma yadda za a kare kai daga kamuwa da ita.