Перейти к содержимому

Karatun littafin Ar-Rahiqul Makhtūm (Darasi na 2) Tare da: Dr. Jabir Sani Maihula

Muhyi Sunnah

0:00 / 0:00

Karatun littafin Ar-Rahiqul Makhtūm (Darasi na 2) Tare da: Dr. Jabir Sani Maihula

27 просмотров · 1 мес. назад
Muhyi Sunnah
1,67 тыс. подписчиков
27 просмотров · 1 мес. назад
📚 Karatun Littafin Ar-Rahīqul Makhtūm — Darasi Na 2 Cigaba da karatun littafin Ar-Rahīqul Makhtūm, littafin da ya ƙunshi tarihin rayuwar Annabi Muhammad ﷺ, tare da Dr. Jabir Sani Maihula. 📍 Daga Masallacin Prof. A.A. Gwandu, Sabuwar Arkilla. 🌙 Ku saurara, ku amfana da darussan Sīrah, sannan ku raba wannan ilimi domin sauran 'yan uwa su ma su amfana. 🤲🏽 Allah Ya ƙara mana son AnnabinSa ﷺ, Ya azurta mu da bin Sunnarsa, kuma Ya amfanar da mu da ilimin da muke koya. #ArRahiqulMakhtum #DarasiNa2 #DrJabirSaniMaihula #JabirSaniMaihula #KaratunLittafi #Sīrah #Seerah #TarihinAnnabi #RayuwarAnnabi #AnnabiMuhammadﷺ #IliminAddini #DarasinAddini #Islam #Sunnah #Quran #Dawah #IslamicKnowledge #IslamicReminder #SeekKnowledge #AhlusSunnah #Deen #Muslim