GIDAN UWARGIDA PART 7, 8, 9 / Akwai cakwakiya / @hassanaabdullahihunkuyi4236
Hassana Abdullahi Hunkuyi
0:00 / 0:00
GIDAN UWARGIDA PART 7, 8, 9 / Akwai cakwakiya / @hassanaabdullahihunkuyi4236
126 просмотров · 11 дн. назад
Hassana Abdullahi Hunkuyi
28 подписчиков
126 просмотров · 11 дн. назад
A wannan shirin zaku ga yadda Lubna ta amshi batun dawowar kishiyarta hannu bibbiyu, ta karrama yan uwan kishiyarta. ashe na ciki yana ciki domin kuwa yan uwan hibbatu suna tafiya, labari ya sha bambam.
Haka kuma za kuga yadda wasu shawarwari da yanke hukunci daya sauya rayuwar amarya baki daya.
Idan kun ji dadin wannan shiri: Yi Subscribe ✔ Danna Like Rubuta ra'ayinka a Comment Yi Share domin wasu su amfana.
Allah Ya saka da alheri saboda goyon bayanka.
#KwantaccenCiki
#HausaStory
#Hausa Series
#HausaYouTube
#HassanaAbdullahiHunkuyi
copyright :Hassana Abdullahi Hunkuyi.