Перейти к содержимому

B)Karatun Littafin Sahih Muslim Ash Sheikh Hamza Adam Abd

JIBWIS GOMBE STATE ONLIVE TV

0:00 / 0:00

B)Karatun Littafin Sahih Muslim Ash Sheikh Hamza Adam Abd

10 просмотров · 6 л. назад
JIBWIS GOMBE STATE ONLIVE TV
2,84 тыс. подписчиков
10 просмотров · 6 л. назад
Yau Lahadi 12/07/2020 LIVE STEAM Daga wajen Karatun Littafin Sahih Muslim Ash Sheikh Hamza Adam Abdulhameed Usman, Shugaban Majalisar Malamai na Jahar Gombe. Wanda Yake gudana Aduk Ranar Lahadi tsakanin Magriba Da Isha’i Masallacin Juma'ah Izalah Na Sheikh Saidu Hassan Jingir dake Gombe Line Gombe State Karkashin sananniyar Kungiyar Wa'azin Addinin Musulunci Maisuna Jama'atu Izalatil Bid'ah Wa,ikamatis Sunnah. Assasawar Marigayi Ash-Sheikh Isma'ila Idris Bn Zakariyya Jos. Za’ayi La’akari Duk Shawarwarin Masana Kiwon Lafiya Da Dokokin Hukumomi Yayin gabatar Da Karatukan (Inshallah)