Перейти к содержимому

Yadda Ake Sallah da Addu'a ta Istikara (Neman Zabin Allah) || Prof Isa Ali Pantami

Ulul Absaar

0:00 / 0:00

Yadda Ake Sallah da Addu'a ta Istikara (Neman Zabin Allah) || Prof Isa Ali Pantami

39 471 просмотр · 1 год назад
Ulul Absaar
57,6 тыс. подписчиков
39 471 просмотр · 1 год назад
Kuyi Subscribe domin samun videos inmu    / @ululabsaar   Babban Malamin addinin musulunci na sunnah, Prof Isa Ali Pantami yayi bayani yadda ake sallar neman zabi wurin Allah da kuma addu'a ta istikara. Annabi Muhammadu (SAW) Manzon Allah ya kasance yana koya ma sahabbansa wannan addua'a kamar yadda yake koya masu sura daga Al Qur'ani. Allah Ya bamu ikon koyon wannan sallah da addu'a masu muhimmanci. Ameen. . . . . . . . . . . . . #bbc #bbcnews #bbc #sarauniyatv #labarina #hausa #arewa #malam #daurawa