Me ya sa wasu mazan ba su son matansu su yi kuɗi?
BBC News Hausa
0:00 / 0:00
Me ya sa wasu mazan ba su son matansu su yi kuɗi?
2 752 просмотра · 15 ч назад
BBC News Hausa
748 тыс. подписчиков
2 752 просмотра · 15 ч назад
Shin kuɗin mace na kashe aure ko kuwa kariya ce ga iyali a lokacin ƙunci?
A cikin wannan tattaunawa da Aisha Falke wadda aka fi sani da Malamar Aji, ta bayyana dalilin da ya sa take ƙarfafa mata su nemi sana’a, tare da martani kan zargin cewa mace mai kuɗi kan bijire wa mijinta.
🎥 - Abba Auwalu