Gaskiyar Magana: Shaye-shayen matasa da bangar siyasa a Najeriya
DW Hausa
0:00 / 0:00
Gaskiyar Magana: Shaye-shayen matasa da bangar siyasa a Najeriya
245 просмотров · 8 ч назад
DW Hausa
154 тыс. подписчиков
245 просмотров · 8 ч назад
A yayin da babban zaben Najeriya ke karatowa, ana samun karuwan matasa masu ta'ammali da miyagun kwayoyi domin bangar siyasa, wadanda a lokuta da dama ’yan siyasa ke daukar nauyinsu wajen bangar siyasa da tayar da tarzoma.
Wace illa wannan al'amari ke haifarwa ga matasa da ma al’umma baki daya?
Mun tattauna da Sadiq Muhd Maigatari, mai magana da yawun hukumar NDLEA a jihar Kano da Hon. Kabir Shugaba dan siyasa a Najeriya.
#gaskiyarmagana