Yesu, Gurasan Rai | Hausa Hymns
Hausa Hymns
0:00 / 0:00
Yesu, Gurasan Rai | Hausa Hymns
787 просмотров · 6 мес. назад
Hausa Hymns
119 подписчиков
787 просмотров · 6 мес. назад
Da duniyan nan da girmanta da yawan dadin rai
Su da sun jarabce ni sun kama ni sosai
Amma da dukan dadinsa ban koshi ba dadai
Gama raina ba ya koshi in ban da Kai kadai
Yesu, Yesu, Yesu Gurasar Rai
Ban yarda ba, ban yarda ba a raba ni da kai