Labaran DCL Hausa na bidiyo 03/11/2026
DCL Hausa
0:00 / 0:00
Labaran DCL Hausa na bidiyo 03/11/2026
4 833 просмотра · 1 дн. назад
DCL Hausa
156 тыс. подписчиков
4 833 просмотра · 1 дн. назад
Labaran DCL Hausa na bidiyo 03/11/2026
-Kamfanin NNPCL ya ce sauye-sauyen gwamnatin Tinubu sun ƙara yawan ɗanyen man da Nijeriya ke hakowa a kullum
-El-Rufa’i ya umarci magoya bayansa su kada wa jam’iyyar ADC kuri’unsu a zaben 2027
-Hukumar NCDC ta ce Nijeriya na bukatar Naira Biliyan 104 a duk shekara don samar da tsaro a fannin lafiya
Mai gabatarwa Yahanasu MD Ibrahim