Перейти к содержимому

Kwankwanso da Abba zasu yi sulhu

MI3 Novels

0:00 / 0:00

Kwankwanso da Abba zasu yi sulhu

1 582 просмотра · 3 месяца назад
MI3 Novels
102 тыс. подписчиков
1 582 просмотра · 3 месяца назад
Kwankwasiyya leader, Rabiu Musa Kwankwaso, has spoken on the possibility of rejoining Kano State Governor, Abba Kabir Yusuf. The senior politician has stated that it is not just Abba Kabir, anyone who has repented after leaving the Kwankwasiyya movement is welcome to join him. Jagoran Kwankwasiyya, Rabiu Musa Kwankwaso ya yi magana kan yiwuwar sake tafiya tare da Gwamnan jihar Kano, Abba Kabir Yusuf. Babban 'dan siyasar ya bayyana cewa ba Abba Kabir kawai ba, duk wanda ya tuba bayan fita daga tafiyar Kwankwasiyya yana maraba da shi. ______________________________________________ Mi3novel zata dinga kawo muku labarai kan Jaruman kannywood, Y'an siyasa Abubuwan Al-ajabi CeCe kuce dama tarihin rayuwar su Da sauran labarai kan fitattu a fadin duniya Sannan zata kawo labaran hausa novel MI3 novel will bring you news about Kannywood actors Politicians And their Biography And other news about famous people around the world And then it will bring news about Hausar novel Dan Mana subscribe domin samun Shire shirenmu da zarar min daura Kuma ki dinga ziyartar channel Mi3 novel domin labarai Kan kannywood, Siyasa, tarihin rayuwar su, da suaransu subscribe always visit my channel and get news on kannywood, Politics, Biography etc #mi3novel #Mi3novels #kannywood #hausa #kano #Abbagidagida #Ganduje