Перейти к содержимому

INDO MATAN HEDIMASTA S1EP9|Sabuwar Rayuwa, Sabuwar Makaranta, Sabbin Rigima!#HausaSeries #HausaDrama

3am Post; Hausa

0:00 / 0:00

INDO MATAN HEDIMASTA S1EP9|Sabuwar Rayuwa, Sabuwar Makaranta, Sabbin Rigima!#HausaSeries #HausaDrama

140 просмотров · 1 месяц назад
3am Post; Hausa
253 подписчика
140 просмотров · 1 месяц назад
A cikin Episode 9, Indo ta fara sabuwar tafiya tare da mijinta Saheer. Amma kamar yadda muka saba da ita, duk inda Indo ta shiga sai ta bar tarihinta! 😂 Daga shirye-shiryen zuwa makaranta, zuwa haduwarta da Teacher Hafsat, har zuwa yadda ta yi kokarin rubuta sunanta, abubuwa sun zo da dariya da ban mamaki. 📚😂 Shin Indo za ta iya sabawa da sabuwar rayuwar makaranta? Kuma yaya Saheer zai iya jure abubuwan da Salma za ta kawo masa a wannan sabon yanayi? 👀🔥 Ku kalla ku more, sannan ku bar mana ra'ayoyinku a comment. Kar ku manta ku Subscribe, Like, Share, sannan ku bi 3AMPOSTHAUSA domin samun sabbin shirye-shiryenmu. #HausaSeries #HausaDrama #HausaComedy #HausaEntertainment #HausaStories #Arewa #3AMPOSTHAUSA #HausaFilm #NigeriaEntertainment