KASUWAR FINA-FINAI TA CANZA - Umar M. Shariff
Mabudi
0:00 / 0:00
KASUWAR FINA-FINAI TA CANZA - Umar M. Shariff
25 311 просмотров · 10 месяцев назад
Mabudi
13,2 тыс. подписчиков
25 311 просмотров · 10 месяцев назад
Yau a shirin Mabudi mun samu damar tattaunawa da fitaccen jarumi kuma mawaki, Umar M. Shariff.
Mun tambaye shi yadda harkar Kannywood take tafiya kalubale, nasarori, da abin da yake gani ya kamata a gyara domin masana’antar ta ci gaba.