AMINU SAIRA YA FUSATA MASU KALLON! "DARE DAYA", HADIZA SAIMA TA KUNNA WUTA KAN YAKUBU MUHAMMAD!
Labaran Arewa Hausa
0:00 / 0:00
AMINU SAIRA YA FUSATA MASU KALLON! "DARE DAYA", HADIZA SAIMA TA KUNNA WUTA KAN YAKUBU MUHAMMAD!
974 просмотра · 11 ч назад
Labaran Arewa Hausa
6,99 тыс. подписчиков
974 просмотра · 11 ч назад
TIRKASHI! Aminu Saira ya jawo ce-ce-ku-ce bayan wasu maganganunsa sun fusata masu kallon shirin Dare.
A gefe guda kuma, Hadiza Saima ta shiga maganar Yakubu Muhammad, lamarin da ya ƙara tayar da muhawara tsakanin masu bibiyar Kannywood.
Me Aminu Saira ya faɗa da ya fusata masu kallo? Kuma mene ne Hadiza Saima ta ce game da Yakubu Muhammad?
Ku kalli bidiyon har ƙarshe domin jin cikakken bayani. ❤️
Ku yi LIKE, SHARE da SUBSCRIBE domin samun sabbin labaran Kannywood. 🔔
#AminuSaira #HadizaSaima #YakubuMuhammad #Kannywood #Dare #HausaNews #LabaranKannywood #Arewa