TIRKASHI!AUREN SADIYA HARUNA DA G FRESH YA KAI KOTU,AN KUMA SHIGA MAGANAR KWACE GIDANTA MAI HAWA UKU
Labaran Arewa Hausa
0:00 / 0:00
TIRKASHI!AUREN SADIYA HARUNA DA G FRESH YA KAI KOTU,AN KUMA SHIGA MAGANAR KWACE GIDANTA MAI HAWA UKU
685 просмотров · 7 дн. назад
Labaran Arewa Hausa
6,99 тыс. подписчиков
685 просмотров · 7 дн. назад
TIRKASHI! Auren Sadiya Haruna da G Fresh ya sake shiga cikin hayaniya, inda ake magana kan kai batun kotu da kuma gidan Sadiya mai hawa uku da ake zargin an kwace.
Me ya faru tsakanin ma'auratan? Shin da gaske an kai batun kotu? Wace matsala ce ta shafi gidan mai hawa uku?
Ku kalli bidiyon har ƙarshe domin jin cikakken bayani. Ku kuma bayyana ra'ayoyinku cikin mutunci.
Ku danna LIKE, ku yi SUBSCRIBE da Labaran Arewa Hausa, sannan ku kunna kararrawa domin samun sabbin labaran Kannywood da Arewa. 🔔
#SadiyaHaruna #GFresh #AurenSadiya #Kannywood #LabaranKannywood #HausaNews #LabaranArewaHausa #Arewa